Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 44:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

‘Yan kaɗan ne za su tsere wa takobi, za su kuwa koma daga ƙasar Masar zuwa ƙasar Yahuza. Sauran mutanen Yahuza da suka ragu, waɗanda suka zo Masar da zama, za su sani ko maganar wa za ta cika, tasu ko kuwa tawa.

Karanta cikakken babi Irm 44

gani Irm 44:28 a cikin mahallin