Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 44:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda kun ƙona turare, kun yi wa Ubangiji zunubi, ba ku yi biyayya da muryarsa ba, ba ku kiyaye dokokinsa, da umarnansa, da sharuɗansa ba, shi ya sa wannan masifa ta auko muku a yau.”

Karanta cikakken babi Irm 44

gani Irm 44:23 a cikin mahallin