Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 44:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“A kan turaren da ku da kakanninku, da sarakunanku, da shugabanninku, da mutanen ƙasar, kuka ƙona a garuruwan Yahuza da a titunan Urushalima, kuna tsammani Ubangiji bai san su ba, ko kuna tsammani ya manta?

Karanta cikakken babi Irm 44

gani Irm 44:21 a cikin mahallin