Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 44:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Domin haka, ni Ubangiji Mai Runduna, Allah na Isra'ila, zan aukar muku da masifa, in hallaka mutanen Yahuza duka.

Karanta cikakken babi Irm 44

gani Irm 44:11 a cikin mahallin