Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 42:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

cewa in kun ratse, to, a bakin ranku. Gama kun aike ni wurin Ubangiji Allah cewa, ‘Ka roƙar mana Ubangiji Allahnmu. Dukan abin da Ubangiji Allahnmu ya ce ka faɗa mana kuma za mu aikata.’

Karanta cikakken babi Irm 42

gani Irm 42:20 a cikin mahallin