Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 42:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ubangiji Mai Runduna, Allah na Isra'ila, ya ce, ‘Kamar yadda na kwararo fushina da hasalata a kan mazaunan Urushalima, haka kuma zan kwararo fushina a kanku sa'ad da kuka tafi Masar. Za ku zama najasa, da abin ƙyama, da la'ana, da abin ba'a. Wannan wuri kuwa ba za ku ƙara ganinsa ba.’

Karanta cikakken babi Irm 42

gani Irm 42:18 a cikin mahallin