Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 42:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

to, takobin nan da kuke jin tsoro, zai ci muku can a ƙasar Masar, yunwan nan kuma da kuke jin tsoro za ta bi ku zuwa Masar ta tsananta muku, a can za ku mutu.

Karanta cikakken babi Irm 42

gani Irm 42:16 a cikin mahallin