Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 42:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

‘Idan za ku zauna a ƙasan nan, to, zan gina ku, ba zan rushe ku ba. Zan dasa ku, ba zan tumɓuke ku ba, gama zan janye masifar da na aukar muku.

Karanta cikakken babi Irm 42

gani Irm 42:10 a cikin mahallin