Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 41:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da suka shiga birnin, sai Isma'ila ɗan Nataniya da mutanen da suke tare da shi suka kashe su, suka jefa su a wata rijiya.

Karanta cikakken babi Irm 41

gani Irm 41:7 a cikin mahallin