Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 41:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sai waɗansu mutane, su tamanin, suka zo daga Shekem, da Shilo, da Samariya, da gemunsu a aske, da tufafinsu a kece, da jikunansu a tsage. Suka kawo hadaya ta gari da hadayar turare domin su miƙa a Haikalin Ubangiji.

Karanta cikakken babi Irm 41

gani Irm 41:5 a cikin mahallin