Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 41:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Isma'ilu ɗan Netaniya, da mutanen nan goma da take tare da shi, suka tashi suka sare Gedaliya ɗan Ahikam ɗan shafan, da takobi, suka kashe shi, wato Gedaliya wanda Sarkin Babila ya naɗa ya zama mai mulkin ƙasar.

Karanta cikakken babi Irm 41

gani Irm 41:2 a cikin mahallin