Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 41:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Isma'ilu ya kwashe dukan sauran mutanen da suke Mizfa, gimbiyoyi da dukan jama'ar da aka bari a Mizfa, waɗanda Nebuzaradan, shugaban matsara, ya bari a hannun Gedaliya ɗan Ahikam. Isma'ilu ɗan Netaniya ya kwashe su ganima, ya haye da su zuwa yankin Ammonawa.

Karanta cikakken babi Irm 41

gani Irm 41:10 a cikin mahallin