Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 40:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da shugabannin sojoji waɗanda suke a karkarar Yahudiya tare da mutanensu, suka ji labari Sarkin Babila ya sa Gedaliya ɗan Ahikam ya zama mai mulkin ƙasar, a kan matalauta, wato mata da maza, da yara na ƙasar, waɗanda ba a kwashe su zuwa bautar talala a Babila ba,

Karanta cikakken babi Irm 40

gani Irm 40:7 a cikin mahallin