Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 40:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Irmiya bai tafi ba, sai Nebuzaradan ya ce masa, “Ka koma wurin Gedaliya ɗan Ahikam, jikan Shafan, wanda Sarkin Babila ya sa ya zama mai mulkin garuruwan Yahuza, ka zauna tare da shi da mutanen, ko kuwa ka tafi duk inda ka ga ya fi maka kyau.” Sai ya ba Irmiya abinci da kyauta, sa'an nan ya sallame shi.

Karanta cikakken babi Irm 40

gani Irm 40:5 a cikin mahallin