Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 40:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga shi kuwa, ya yi kamar yadda ya faɗa, domin kun yi wa Ubangiji zunubi, ba ku yi biyayya da muryarsa ba, don haka wannan masifa ta auko muku.

Karanta cikakken babi Irm 40

gani Irm 40:3 a cikin mahallin