Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 40:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yohenan ɗan Kareya ya yi magana da Gedaliya a Mizfa a asirce ya ce, “Ka bar ni in tafi in kashe Isma'ilu ɗan Netaniya, ba wanda zai sani. Don me shi zai kashe ka, ya watsa dukan Yahudawan da suke tare da kai, har sauran Yahudawan da suka ragu su halaka.”

Karanta cikakken babi Irm 40

gani Irm 40:15 a cikin mahallin