Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 40:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya yi magana da Irmiya bayan da Nebuzaradan shugaban matsara ya sake shi daga Rama, sa'ad da ya yi masa ƙuƙumi tare da waɗanda aka kwaso daga Urushalima da Yahuza, za su Babila.

Karanta cikakken babi Irm 40

gani Irm 40:1 a cikin mahallin