Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 39:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da Zadakiya, Sarkin Yahuza, da dukan sojoji suka gan su, sai suka gudu, suka fita daga birnin da dare, ta hanyar gonar sarki a ƙofar da take a tsakanin garu biyu. Suka nufi zuwa wajen Araba.

Karanta cikakken babi Irm 39

gani Irm 39:4 a cikin mahallin