Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 39:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ka tafi ka faɗa wa Ebedmelek mutumin Habasha, cewa Ubangiji Mai Runduna, Allah na Isra'ila ya ce, ‘Zan sa masifa, ba alheri ba, ta auko wa wannan birni. Wannan kuwa zai faru a kan idanunka a wannan rana.

Karanta cikakken babi Irm 39

gani Irm 39:16 a cikin mahallin