Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 38:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma idan ba ka miƙa wuya ga sarakunan Sarkin Babila ba, to, za a ba da wannan birni a hannun Kaldiyawa, za su ƙone shi da wuta. Kai kuma ba za ka tsira daga hannunsu ba.”

Karanta cikakken babi Irm 38

gani Irm 38:18 a cikin mahallin