Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 38:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki Zadakiya ya rantse wa Irmiya a ɓoye, ya ce, “Na rantse da Ubangiji, wanda yake ba mu rai, ba zan kashe ka ko in bashe ka a hannun waɗannan mutane da suke neman ranka ba.”

Karanta cikakken babi Irm 38

gani Irm 38:16 a cikin mahallin