Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 37:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai sarki Zadakiya ya aiki Yehukal ɗan Shelemiya, da Zafaniya firist, ɗan Ma'aseya, a wurin annabi Irmiya cewa, “Ka yi addu'a ga Ubangiji Allah dominmu.”

Karanta cikakken babi Irm 37

gani Irm 37:3 a cikin mahallin