Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 35:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ba kuma za ku gina ɗaki ba, ba kuwa za ku yi shuka ba, ba za ku yi dashe ba, ba za ku yi gonar inabi ba. Za ku zaune cikin alfarwai dukan kwanakin ranku, domin ku yi tsawon rai a ƙasar baƙuncinku.’

Karanta cikakken babi Irm 35

gani Irm 35:7 a cikin mahallin