Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 34:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sa'ad da sojojin Sarkin Babila suke yaƙi da Urushalima da kuma dukan biranen da suka ragu na Yahuza, wato Lakish da Azeka. Waɗannan su kaɗai ne biranen Yahuza masu garu da suka ragu.

Karanta cikakken babi Irm 34

gani Irm 34:7 a cikin mahallin