Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 34:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba za ka tsere masa ba, amma lalle za a kama ka, a ba da kai a hannunsa. Za ka ga Sarkin Babila ido da ido, ka kuma yi magana da shi fuska da fuska. Za ka tafi Babila.

Karanta cikakken babi Irm 34

gani Irm 34:3 a cikin mahallin