Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 33:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama haka Ubangiji, Allah na Isra'ila, ya ce, a kan gidajen da suke a wannan birni, da gidajen sarakunan Yahuza, waɗanda aka rurrushe domin a yi wa garukan jigo saboda mahaurai da suka kewaye birni, da kuma saboda yaƙi.

Karanta cikakken babi Irm 33

gani Irm 33:4 a cikin mahallin