Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 32:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sun gina wa Ba'al masujadai a kwarin ɗan Hinnom don su miƙa 'ya'yansu mata da maza hadaya ga Molek, ni kuwa ban umarce su ba, ba shi kuwa a tunanina. Ga shi, sun aikata wannan abin banƙyama, don su sa Yahuza ta yi zunubi.”

Karanta cikakken babi Irm 32

gani Irm 32:35 a cikin mahallin