Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 32:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wannan kuwa saboda muguntar jama'ar Isra'ila ce da ta Yahuza, wadda suka yi don su tsokane ni in yi fushi, su da sarakunansu, da shugabanninsu, da firistocinsu, da annabawansu, da mutanen Yahuza, da mazaunan Urushalima.

Karanta cikakken babi Irm 32

gani Irm 32:32 a cikin mahallin