Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 32:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

na ba Baruk, ɗan Neriya, ɗan Ma'aseya, a gaban Hanamel, ɗan kawuna, da gaban shaidun da suka sa hannun a takardar shaidar sayen, da gaban dukan Yahudawa waɗanda suke zaune a gidan waƙafi.

Karanta cikakken babi Irm 32

gani Irm 32:12 a cikin mahallin