Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 31:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga shi, zan fito da su daga ƙasararewa,Zan tattaro su daga manisantanwurare na duniya,Tare da su makafi da guragu,Da mace mai goyo da mai naƙuda,Za su komo nan a babbar ƙungiya.

Karanta cikakken babi Irm 31

gani Irm 31:8 a cikin mahallin