Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 31:3-4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya bayyana gare ni tundaga nesa cewa,“Ya Isra'ila, budurwa!Na kusace ki da madawwamiyarƙaunata,Ba zan fasa amintacciyar ƙaunata agare ki ba.Zan sāke gina ki,Za ki kuwa ginu,Za ki ɗauki kayan kaɗe-kaɗe,Za ki shiga rawar masu murna.

Karanta cikakken babi Irm 31

gani Irm 31:3-4 a cikin mahallin