Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 31:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba irin wanda na yi da kakanninsu ba, sa'ad da na fito da su daga ƙasar Masar, alkawarin da suka karya, ko da yake ni Ubangijinsu ne, ni Ubangiji na faɗa.

Karanta cikakken babi Irm 31

gani Irm 31:32 a cikin mahallin