Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 31:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka Ubangiji Mai Runduna, Allah na Isra'ila, ya ce, “Nan gaba za su sāke yin magana a ƙasar Yahuza da biranenta a sa'ad da na mayar musu da dukiyarsu.‘Ubangiji ya sa maka albarka,Ya wurin zaman adalci,Ya tsattsarkan tudu!’

Karanta cikakken babi Irm 31

gani Irm 31:23 a cikin mahallin