Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 31:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ku ji maganar Ubangiji,Ya ku al'ummai,Ku yi shelarsa har a ƙasashen da sukenesa, na gāɓar teku.Ku ce, ‘Shi wanda ya warwatsaIsra'ila zai tattaro ta,Zai kiyaye ta kamar yadda makiyayiyakan kiyaye garkensa.’

Karanta cikakken babi Irm 31

gani Irm 31:10 a cikin mahallin