Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 30:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama kwanaki suna zuwa sa'ad da zan komo da mutanena, wato Isra'ila da Yahuza. Zan komo da su zuwa ƙasar da na ba kakanninsu, za su kuwa mallake ta,’ ni Ubangiji na faɗa.”

Karanta cikakken babi Irm 30

gani Irm 30:3 a cikin mahallin