Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 30:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan mayar muku da lafiyarku,Zan kuma warkar da raunukanku,Ko da yake maƙiyanku sunakiranku yasassu,Suna cewa, ‘Ai, Sihiyona ce, bawanda ya kula da ita.’Ni Ubangiji na faɗa.”

Karanta cikakken babi Irm 30

gani Irm 30:17 a cikin mahallin