Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 30:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama ina tare da kai don in cece ka,Zan hallaka dukan al'ummai sarai,Inda na warwatsa ku.Amma ku ba zan hallaka ku ba,Zan hore ku da adalci,Ba yadda za a yi in ƙyale ku bahukunci,Ni Ubangiji na faɗa.”

Karanta cikakken babi Irm 30

gani Irm 30:11 a cikin mahallin