Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 3:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yahuza kuwa ta ga dukan karuwancin da marar amincin nan, Isra'ila ta yi, na sake ta, na ba ta takardar sarki. Amma duk da haka maƙaryaciyar 'yar'uwan nan tata, Yahuza, ba ta ji tsoro ba, amma ita ma ta tafi ta yi karuwanci.

Karanta cikakken babi Irm 3

gani Irm 3:8 a cikin mahallin