Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 3:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A zamanin sarki Yosiya, Ubangiji ya ce mini, “Ka ga abin da take yi, ita marar amincin nan, wato Isra'ila? Yadda a kowane tudu mai tsayi, da a gindin kowane itace mai duhuwa, a wurare ne ta yi karuwancinta.

Karanta cikakken babi Irm 3

gani Irm 3:6 a cikin mahallin