Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 3:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In lokacin nan ya yi, za a kira Urushalima gadon sarautar Ubangiji, dukan sauran a'umma za su taru a Urushalima da sunana. Ba za su ƙara bin tattaurar zuciyarsu mai mugunta ba.

Karanta cikakken babi Irm 3

gani Irm 3:17 a cikin mahallin