Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 29:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ku nemi zaman lafiyar birni inda na sa aka kai ku zaman talala, ku yi addu'a ga Ubangiji saboda birnin, gama zaman lafiyar birnin shi ne naku zaman lafiyar.’

Karanta cikakken babi Irm 29

gani Irm 29:7 a cikin mahallin