Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 29:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

saboda haka Ubangiji ya ce, ‘ga shi, zan hukunta Shemaiya, mutumin Nehelam, shi da zuriyarsa ba za a bar masa mai rai ko ɗaya a wannan jama'a ba, wanda zai ga irin alherin da zan yi wa jama'ata, gama ya kuta tayarwa ga Ubangiji,’ ” in ji Ubangiji.

Karanta cikakken babi Irm 29

gani Irm 29:32 a cikin mahallin