Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 29:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

haka Ubangiji Mai Runduna, Allah na Isra'ila ya faɗa. Ga shi, ka aika da wasiƙu da sunanka zuwa ga dukan jama'ar da suke a Urushalima, da zuwa ga Zafaniya ɗan Ma'aseya, firist, da kuma ga dukan firistoci, cewa

Karanta cikakken babi Irm 29

gani Irm 29:25 a cikin mahallin