Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 27:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka kada ku saurari annabawanku, da masu duba, da masu mafarkai, da matsubbata, ko masu sihiri waɗanda suka ce muku ba za ku bauta wa Sarkin Babila ba.

Karanta cikakken babi Irm 27

gani Irm 27:9 a cikin mahallin