Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 27:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don me kai da mutanenka za ku mutu ta takobi, da yunwa, da annoba, kamar yadda Ubangiji ya yi magana a kan kowace al'umma da ta ƙi ta bauta wa Sarkin Babila?

Karanta cikakken babi Irm 27

gani Irm 27:13 a cikin mahallin