Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 26:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da Irmiya ya gama faɗar dukan abin da Ubangiji ya umarce shi ya faɗa wa dukan jama'a, sai firistoci, da annabawa, da dukan jama'a suka kama shi, suna cewa, “Mutuwa za ka yi!

Karanta cikakken babi Irm 26

gani Irm 26:8 a cikin mahallin