Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 26:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da sarki Yehoyakim, da dukan jarumawansa, da dukan sarakunansa suka ji maganarsa, sai sarki yana so ya kashe shi, amma sa'ad da Uriya ya ji, sai ya ji tsoro, ya gudu ya tsere zuwa Masar.

Karanta cikakken babi Irm 26

gani Irm 26:21 a cikin mahallin