Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 26:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ka tsaya a filin Haikalin Ubangiji, ka yi wa dukan biranen Yahuza magana, su waɗanda suka zo Haikalin Ubangiji domin su yi sujada. Ka faɗa musu dukan maganar da na umarce ka, kada ka rage ko ɗaya.

Karanta cikakken babi Irm 26

gani Irm 26:2 a cikin mahallin