Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 26:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai firistoci da annabawa suka faɗa wa sarakunan nan da jama'a duka, suka ce, “Mutumin nan ya cancanci hukuncin kisa, gama ya yi annabci gāba da wannan birni kamar yadda kuka ji da kunnuwanku.”

Karanta cikakken babi Irm 26

gani Irm 26:11 a cikin mahallin