Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 25:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Kai Irmiya kuma sai ka yi annabcin dukan waɗannan magana gāba da su, ka faɗa musu cewa,‘Ubangiji zai yi ruri daga Sama,Zai yi magana daga wurin zamansamai tsarki,Zai yi wa garkensa ruri da ƙarfiƙwarai,Zai yi ihu kamar masu matse'ya'yan inabi,Zai yi gāba da dukan mazaunanduniya.

Karanta cikakken babi Irm 25

gani Irm 25:30 a cikin mahallin